Rundunar yansandan Jihar Kano ta ce za ta rinka karbar korafin da yazamo dole ne kawai ta wayar Salula domin kaucewar yaduwar cutar Korona a fadin...
Shugaban sakatariyar kungiyar gwamnonin kasar nan, Mr. Asishana Okauru ya killace kansa da dukkan nin iyalansa sakamakon zargin ko suna dauke da cutar Covid-19. Mr Asishana...
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta amincewa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya ciwo bashin naira Biliyon Hamsin domin gudanar da ayyukan raya kasa a...
Babban bankin kasa CBN ya bayyana wasu ka’dojin da mutane ko kamfanoni za su cika kafin cin gajiyar tallafin naira biliyan hamsin da ya ware domin...
Shararren Malami akan zamantakewar al’umma na jamiar Bayero ta Kano Farfesa Sani Lawan ya ce annobar corona za ta haifar da matsalar durkushewar tattalin arzikin kasar...
Hukumar KAROTA ta jihar Kano ta baiwa wani ma’aikacin ta dake kula da shukokin hukumar kyautar naira dubu dari sakamakon kokarinsa wajen kula dasu. Jami’in hukumar...
Gwamnatin jihar Kano tace zata tanadi dukkanin kayayyakin da jami’an kiwon lafiya zasuyi amfani dasu tare da kare Kansu daga kamuwa da cutar Corona. Gwamna Ganduje...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada hutun mako biyu ga daukacin ma’aikatan jihar domin kariya daga annobar Coronavirus. Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Kwamaret...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta rade-radin da aka wayi gari da shi yau cewa wai an samu wani mai dauke da kwayar cutar Corona a filin...