Kungiyar ‘yan asalin jihar Katsina mazauna Kano ta bayyana cewa taimakekeniya da al’ummar Hausawa masu hali ba sa yi ga ‘yan uwan su ga marasa shi...
Gidauniyar Sheikh Karibullah Nasiru Kabara, ta gudanar addu’a ta musamman dangane da cutar Corona Virus , da ta addabi al’ummar duniya baki daya. Taron addu’ar ya...
Jarumin fina-finan Hausar nan Haruna Yusuf wanda aka fi sani da Baban Chinedu ya ce akwai tasgaro cikin sammacin kotu da aka aike masa, na shari’a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce bata da hannu cikin uzzurawar da shuwagabannin hukumomin kasuwar Kantin Kwari da ta Sabon Gari ke yiwa ‘yan kasuwannin. Mai baiwa...
Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana wasu matakai hudu matsayin, hanyoyi kaifiyyan da za a bi kan annobar Coronavirus. Malam...
Jami’ar Bayero dake Kano ta umarci daliban da yanzu haka ke zaune a makarantar da su koma gidajen iyayen su, su zauna har nan da wata...
Limamin Masallacin Juma’a na Jami’u Ibadurrahaman dake Unguwar Tudun Yola cikin karamar Hukumar Gwale a nan Kano, Malam Muhammad Sani Zakariyya ya bukaci al’ummar musulmi dasu...
A yayin da kasashe a fadin duniya ke cike da fargabar kamuwa da cutar covid 19 Gwamnatin Kano ta ce zatayi duk mai yuwuwa wajen daukar...
A yunkurin gwamnati na takaita barazanar yaduwar cutar Corona virus, cikin al’ummar ta , gwamnatin jihar Kaduna, ta hana tare da takaita taruwar mutane da yawa...
Wani likita a sashen duba lafiyar hakori dake asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano Dakta Yassar Kabir ya bayyana cewar rashin Sanin yadda mutane...