Kungiyar iyayen dalibai ‘yan asalin jihar Kano dake karantar likitanci a kasar Sudan ta nemi gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kan ya taimaka musu...
Kungiyar tsofaffin daliban Kwalejojin Kimiyya na jihar Kano da Jigawa KASSOSA, ta yi Allah wadai da halayyar wasu daliban Kwalejin Kimiyya ta Dawakin Tofa na tada...
Majaisar dokokin jihar Kano ta dakatar da wasu mambobinta guda biyar sakamakon zarginsu da tada hatsaniya a makon jiya. A cewar majalisar dakatarwa wadda ta fara...
Kungiyar dalibai musulmai ta kasa reshen jihar Kano ta shawarci al’ummar musulmai dasu kasance masu ruko da sana’oin dogaro da kai a maimakon yawan dogara neman...
Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumonin Takai da Sumaila a Majalisar wakilai ta kasa Shamsuddeen Bello Dambazau ya ja hankalin takwarorin sa wajen zage dantse akan...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero ya jagoranci sallar Juma’a ta yau, a babban masalacin juma’a na garin Bichi bayan da ya isa fadar sa...
Tsohon sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na II, mai murabus ya gabatar da hudubar Jumma’a a babban masallacin garin Awe da jihar Nasarawa tare da jagorantar...
Shirin kare zaizayar kasa da alkinta albarkatun ruwa na NEWMAP ya ce, kowane bangare na jihar Kano na fuskantar matsalar zaizayar kasa sakamakon yawaitar tone kasar...
Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja, yau jumma’a ta bada umarnin a gaggauta sakin tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi, da aka tura garin Awe,...
Hukumar yiwa kamfanoni Rijista ta kasa (CAC) ta ce yin rijistar kasuwanci ga kananan ‘yan kasuwa zai sa kasuwancin su ya inganta tare da samun riba...