Wasu al’umma a jihar Kano sun fara wani yunkuri na musamman domin gyaran makabartun dake jihar. A jiya Alhamis ne aka fara aikin gyara da tsaftace...
Mabiya addinin Kirista a jihar Kano sun gudanar da shagulgulan bikin kirsimeti na bana cikin kwanciyar hankali da lumana. A duk ranar 26 ga watan Disamba...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta ce bata kama fitaccen mai farautar barayinnan Alhaji Ali Kwara ba, kamar yadda ake yadawa. Sai dai rundunar ta...
Wani lauya a nan Kano Barista Sanusi Musa ya bayyana cewa ko kadan hukumar Hisbah bata da hurumin yin bulala ko cin tara ga wanda ta...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin rubanya aiyyukan ci gaba da zasu bunkasa jihar ta fannin Ilimi, tattalin arziki, noma, kasuwanci, da lafiya domin ganin jihar...
Kungiyar tsoffin daliban kwalejojin kimiyya ta jihar Kano KASSOSA ta gudanar da babban taronta na shekara a jihar Jigawa, sabanin jihar Kano, Kamar yadda aka saba...
Jami’ar karatu daga gida ta NOUN za ta fara koyar da Kwasa-Kwasan harsunan Hausa da Larabci da Yarbanci da Igbo cikin tsarin koyo da koyarawar ta...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce daga ranar daya ga watan Janairu na sabuwar shekara mai kamawa za’a daina cakuduwa tsakanin maza da mata...
Wasu mabiya addinin kirista suna zaune ana adu’o’i Wasu mabiya addinin kirista sun tsaya suna addu’o’i Limaman wata majami’a suna tsaye a cikin coci Yayin da...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta daga likkafar wasu jami’anta biyar zuwa matsayin masu taimakawa babban kwamanda na hukumar. Jami’an da suka samu karin girmar sun...