Kungiyar malaman kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano, ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako guda ta daina sayar da filayen makarantar ga jama’a ko...
Majalisar dokokin jihar Kano za ta gudanar da taron jin ra’ayin jama’a kan kunshin kasafin kudin badi Wanda gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar a...
Majalisar zartaswa ta jihar kano ta amince da kafa hukumar samar da cigaban ilimi a makarantun dake fadin jihar. kwamishinan yada labarai na jihar kano kwamared...
A yayin da Majalisar Dinkin duniya ta ware Ranar 25 ga watan Nuwamba a matsayin ranar yaki da cin zarafin mata ta Duniya,dubban mata a fadin...
Asibitin kashi na Dala ya ci gaba da shirya gangamin taron wayar da kan Al umma akan yanda za a dakile tashin gobara. Mahukuntan kashin asibitin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta katse hutun da saba yi a yanzu, inda za ta dawo gobe Laraba ashirin da bakwai ga watan Nuwamba domin ci...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa shiyyar jihar Kano da Jigawa ta kama kayan gwanjo, da shinkafa da man girki da kudinsu ya kai kusan Naira miliyan...
Wata Kungiya da ke rajin talafawa marasa karfi mai suna ‘Rumbun Aminci’ ta yi kira ga masu hannu da shuni da su rungumi dabi’ar tallafawa marasa...
Fiye da likitoci dubu daya ne da suka yi karatu a kasashen waje zasu rubuta jarabawar kwarewa da zai basu damar shiga kungiyar likitoci ta Najeriya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’ummar jihar na daya daga cikin manyan ayyuka da za ta fi ba...