Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Muhammad Usaini Gumel ya gargadi jami’an rundunar da su kauce wa aikata duk wani laifin karbar cin hanci da rashawa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta yafe wa Malaman makarantun da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta hanyar biya a hankali daga albashinsu, ragowar kudin da...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar ma’aikata na bana a yau Litinin, maikatan gwamnatin jihar Kano na ci gaba da kokawa bisa rashin biyansu albashi...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada sababbin Hakimai guda shida. Wadanda aka nada din sun hadar da Alhaji Abbas Maje Ado Bayero...
Yana da kyau su gyara magudanar ruwann don gujewa ambaliyar ruwan sama kuma yabawa kasuwar ‘yan Lemo bisa yadda suka tsaftace kasuwarsu A nasa bangaren shugaban...
Farfesa Muhammad Yahuza Bello ne ya bayyana hakan a yau, lokacin da yake Jawabi yayin shirye-shiryen fara jarabawar ya ce, ‘a cikin cibiyoyi 11 da ake...
Dakta Aliyu Haruna Muhammad ya bukaci gwamnatin tarayya da ta sanya baki kan rikicin da ke rafuwa a kasar Sudan Shima Malam Abdulmutalib Ahmad ya zama...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama matasa 83 da ta ke zargi da aikata fashi da makami a lokacin bukukuwan sallah karama Matasan da aka...
Shugaban hukumar NDLEA a Kano ya ce yawanci laifukan ta’addanci ana yinsu ne bayan shaye-shaye. Yayi kira ga matasa da su guji shaye-shayen don gujewa...
Yayin da za’a gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu sassan jihar Kano, rundunar ‘yan sandan jihar ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ababen hawa. Jami’in hulda...