Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke hukuncin tarar Naira miliyan 5 ga wani kamfanin sarrafa ƙarfe a Kano. Kazalika bayan tarar an rufe...
Ƙungiyar masu sayar da ruwan leda da ake kira Pure Water a Kano ta ce, ba ta samu umarnin ƙara farashin kuɗin ruwan ba. Mai magana...
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da rasuwar mutane 9 a wani ibtila’in faɗawar Mota cikin ruwa. Lamarin ya faru ne a daren Asabar, daidai...
Ɗan ƙasar Chinan nan Mr. Frank Geng ya yi iƙirarin kashe wa marigayiya Ummita maƙudan kudade. Ɗan sanda mai binciken lamarin Ijuptil Mbambu ne ya bayyana...
Lauyan da ke kare Ɗan Chinan nan Mista Geng Quanrong, Barista Muhammad Balarabe Ɗan’azumi ya nemi Kotu ta hana ɗaukar hoton wanda yake karewa. Ya ce,...
Kotu a Kano ta sake ɗage shari’ar zargin kisan matashiyar na Ummita da ake yiwa wani Ɗan China zuwa ranakun 19, 20 da 21 na watan...
Kotun Majistare mai Lamba 58 ta yanke hukuncin tsalala bulala goma ga Mubarak Muhammad da aka fi sa ni da Unique Picking da mai ja masa...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, idan ana son zaman lafiya a biya ta haƙƙi mambobinta na wata 8. Kalaman ASUU na zuwa ne...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi watsi da rahoton jaridar Sahara Reporters da ya ce, yana cikin Gwamnonin da EFCC ke bincika a yanzu...
A makon da ya gabata ne aka sauya Kwamishinan ƴan sandan Kano Abubakar Lawan, biyo bayan zarginsa da rashawa. Bayanan da Freedom Radio ta samu sun...