Hukumar KAROTA ta ce, daga yanzu lasisin tuƙa adaidaita sahu a Kano ya koma Naira dubu ɗari maimakon dubu takwas da ake yi a baya. Shugaban...
Gwamnatin tarayya ta ce sabon nau’in irin wake da ake wa laƙabi da SAMPEA-20T, wadda cibiyar nazari kan harkokin noma ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke...
Wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a kofar kudu anan birnin Kano, ta umarci kwamishinan ƴan sandan jihar Kano da ya kamo mata babbar...
Ƙungiyar masu makarantun sa kai ta jihar Kano, ta zargi gwamnatin jihar Kano da ruguza harkar ilimi wajen aiwatar da shirin ba da ilimi kyauta, kuma...
Gwamnatin jihar Kano za ta aikewa da hukumar KAROTA takardar gargadi sakamakon rashin tsaftar bandakunan su. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Getso ne ya bada umarnin, wanda...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce, tana neman matashin nan ruwa a jallo da yayi ikirarin daina yin sallah sakamakon yi masa aski da aka...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da gyaran dokar binciken kuɗin da gwamnati ke kashewa ta bana. A Talatar nan ne majalisar ta amince da karatu...
Babban Sufeton Yan sandan kasar nan Alkali Baba Usman ya ce, yanayin hadin kai da ya gani tsakanin gwamnati da jami’an tsaro da kuma al’ummar Kano...
Hukumar bunƙasa fasahar inganta tsirrai da dabbobi ta ƙasa wato National Biotechnology Development Agency, za ta ƙaddamar da wani sabon nau’in wake da ke bijirewa ƙwari...
Wasu matasa ƴan asalin jihar Kano takwas sun rasa ransu, sakamakon wani haɗarin mota. Haɗarin ya faru ne yayin da suke hanyar dawowa daga ɗaurin aure...