

Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta haramta haska duk wasu fina-finai da aka nuna yin garkuwa da mutane. Hukumar ta ce, ta haramta...
Hukumar ɗauka da ladabtar da ma’aikatan shari’a ta Kano ta dakatar da Akanta da Daraktan Kuɗi na kotunan Shari’ar Muslunci na jihar. Hukumar ƙarƙashin Babban Jojin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta yi hadin gwiwa da babban bankin kasa CBN domin samun rancen kuɗin da za ta sayi na’urar cirar kuɗi ta...
Ana zargin wani mutum ya kashe ɗan cikinsa ta hanyar yi masa dukan kawo wuka da tabarya a unguwar Rijiya biyu a ƙaramar hukumar Dala. Da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar Kano ta da yi gaggawar samar da ƙarin hanyar ratse ga masu ababen hawa. An buƙaci samar da...
Majalisar malamai ta jihar Kano ya bayyana cewa aikin jarida ya yi kama da aikin malanta ta fannin faɗakarwa. Shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil ne ya...
Masanin tattalin arziki a makarantar koyar da harkokin kasuwanci a jami’ar Bayero anan Kano ya ce, samar da wadatattun masana’antu a Arewacin ƙasar nan rage marasa...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta baiwa ɗan kwangilar da ke haɗa solar wuta a ƙaramar hukumar Fagge wa’adin sati 2 domin...
Gwamnatin jihar Kano za ta yi wata doka da zata riƙa gwada ƙwaƙwalwar malamai a Kano. Kwamishinan harkokin addinai Dakta Tahar Baba Impossible ne ya bayyana...
Hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama wasu mutane da suka shigo da gurɓatacciyar masara. Shugaban hukumar Barista...