Tsohon dan wasan kasar Spain Xavi Hernandez ya jagoranci Barcelona yin nasara a wasan farko a matsayin mai horarwa a wasan da sukai nasara da ci...
Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernot Rohr, ya musanta labarin dake yawa cewa hukumar kwallon kafar Najeriya NFF ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce za ta sake mika tayin kudi fam miliyan 200 domin siyan dan wasa Kylian Mbappe daga Paris Saint-Germain...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta kai zagayen karshe kuma na 3 na neman tikitin buga gasar cin kofin Duniya da za a gudanar...
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta fara tantance jami’anta da suka kware wajen gudanar da wasan kwallon Polo, domin kafa kungiya ta musamman ta...
Hukumar wasanni ta jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da bada goyon baya ga ƙungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshan Jihar Kano SWAN....
Dan wasa Cristiano Ronaldo da ke wasa a kasar Portugal zai fuskanci tsaikon buga wasan Playoff domin samun damar zuwa gasar cin kofin duniya na shekarar...
Dan wasan bayan kasar Brazil Dani Alves ya sake komawa kungiyar kwallon kafa ta Barcelon a matsayin kyauta. Hakan na zuwa ne ta cikin wata sanarwa...
Labaran dake fitowa daga kasar Ingila sun tabbatar da cewar kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa , ta nada Steven Gerrard a matsayin sabon mai horar...
Kwamishinan matasa da wasanni na Jihar Kano Alhaji Kabiru Ado Lakwaya ya ce nan bada dadewa ba za’a kammala gyaran filin wasa na Sani Abacha dake...