Akwai yiwuwar kungiyar kwallon kafa ta Galadima dake karamar hukumar Gezawa a jihar Kano ta dauki dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Diamond Star...
A ci gaba da gasar CHALLENGE CUP dake gudana a filin wasa na Mahaha Sports Complex da ke kofar Naisa a jihar Kano. Wasan da aka...
Dan wasan gaba na Kasar Ingila da kungiyar Manchester United Jadon Sancho, ya fice daga cikin jerin ‘yan wasan da za su wakilci Ingila a wasan...
Rundunar sojin ruwan Najeriya Navy ta gudanar da wasan Golf tsakanin Jami’an ta a Kano. Wasan na zuwa ne a wani bangare na taron shekara da...
Tawagar jihar Kano data kunshi ‘yan wasan Kwallon hannu da ta Kwando sai zari ruga da Volleyball da Kwallon kafa a wasannin matasa na fitar da...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta doke kasar Liberia da ci 2-0 a wasan share fagen cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar...
A yayin da hankali ya karkata zuwa buga sabuwar kakar wasanni 2021/22, a Nahiyar Afirka bayan cinikin ‘yan wasa da musayar su. Freedom radio ta duba...
Daraktan wasanni a hukumar wasanni ta jihar Kano, Bashir Ahmad Mai Zare, ya ce jihar Kano zata ci gaba da bawa matasa fifiko don bunkasa harkokin...
Gwamnatin jihar Lagos ta sanar da takaita zirgar-zirga a kusa da babban filin wasan jihar da Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles za ta buga...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta tabbatar da cewar tsohon dan wasan ta da ya dawo kungiyar Cristiano Ronaldo ne zai ci gaba da saka...