Ministan wasanni Sunday Dare ya ce ya bayar da umarnin gudanar da bincike don gano makasudin dakatarwar da aka yiwa ‘yan wasan Najeriya 10 daga gasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta shigar da korafi a gaban hukumar tarayyar Turai a yankurin dakatar da Lionel Messi daga ficewa daga kungiyar. Lauyan dake...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Dala Biliyan daya na kwangilar gyaran matatun mai dake Warri da Kaduna. Karamin ministan albarkatun mai na kasa Timipre Sylva...
‘Yar wasan Najeriya dake rike da kambun tarihin Afirka, Ese Brume ta bayyana farin cikin ta na samun nasarar lashe lambar yabo ta farko ga Najeriya...
An dakatar da ‘yan wasan motsa jiki na kasar nan guda 10 a gasar Olympic da take gudana yanzu haka a birnin Tokyo na kasar Japan....
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta alakanta tsaikon da aka samu na rashin biyan ‘yan wasa da masu horarwa kudadensu akan lokaci da matsalar karancin...
An bukaci dan kwangilar dake aikin Titin Sheikh Mudi Salga a yankin karamar hukumar Dala da ya koma bakin aikin don kammala aikin cikin lokaci. Majalisar...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kaddamar da sabon wajen gudanar da wasanni mai suna GEJ Sports Club don samar da matasan ‘yan wasa masu hazaka...
Kungiyar kwallon kafa ta Rivers United ta shigar da korafi ga kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC ta na kalubalantar Jigawa Golden Stars da yin...
John Terry ya bar matsayinsa na mataimakin mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa bayan shafe shekaru uku a kungiyar. Terry mai shekaru 40,...