Gwamnatin tarayya ta ce za ta kammala jigilar dawo da yan kasar nan da suka makale a kasashen ketare a ranar Asabar mai zuwa 22 ga...
Daga Abdullahi Isa A bana manyan kungiyoyin kwallon kafa da a al’adance aka saba ganin sun yi kaka-gida, a gasa daban-daban da hukumar kwallon kafa ta...
Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich ta tsallaka zuwa zagayen kusa kusa da na karshe ‘Semi final’ a gasar kofin Zakarun Turai bayan ragargaza Barcelona...
A yau Juma’a ne dai kungiyoyin Barcelona da Bayern Munich za su kece raini a wasan daf da kusa da na karshe wato (quarter final) a...
Gwamnatin jihar Kano tayi barazanar garkame wani asibiti mai zaman kasan da ake Sahara da ke karamar hukumar Tarauni a nan Kano sakamakon rashin tsafta. Hukumar...
Daga Abdullahi Isa Masu sharhi kan harkokin wasanni da dama suna da bambancin ra’ayi game da Kungiyar da za ta samu nasara a fafatawa da za...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles da Chelsea mai shekaru 33, Mikel Obi zai dawowa kungiyar kwallon kafa ta West Bromwich Albion...
An haifi Bruno Miguel Borges Fernandes a birnin Maia, Porto da ke kasar Portugal a ranar 8 ga watan Satumban 1994. Ba ya ga wasanni da...
A irin wannan rana mai kamar ta yau a tarihi dan wasan gefe na kasar Ingila Raheem Sterling ya fara buga wasan sa na farko...