Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Bournemouth, Callum Wilson, ya rattaba hannu a sabon kwantiragin shekara 4 da kungiyar Newcastle United kan kudi Yuro miliyan...
Gwamnatin tarayya ta sake ceto rukunin ‘yan kasar nan da aka yi safarar su zuwa kasar Labanon su ashirin da bakwai a jiya Lahadi a filin...
An sace kofin Afrika da kasar Masar ta dauka sau uku a jere a Shalkwatar hukumar da ke Alkahira babban birnin kasar ta Masar. Hukumar kwallon...
Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya ce, zai ci gaba da zama a ƙungiyar, sabo da babu ƙungiyar da za ta iya...
Shugaban hukumar shirya gasar Bundesligar kasar Jamus, Christian Seifert, ya ce kungiyoyin kwallon kafar dake buga gasar za su rinka sauyin ‘yan wasa sau biyar a...
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Luka Modric ya ce ya na da tabbacin cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta ci...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, ya baiwa wani kamfani kwangilar samar da mai horas wa wanda zai jagoranci kungiyar kwallon kafa ta...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta kara da kasar Côte d’Ivoire da kuma Tunisia a wasannin sada zumunta na kasa-da-kasa a watan Oktoba...
Hukumar kwallon kafa ta kasa wato NFF ta tabbatar da ce wa mutane guda 4 daga cikin ma’aikatan ta sun kamu da cutar Corona. Shugaban hukumar...
Tun daga lokacin da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bacerlona Lional Messi, ya bayyana aniyyar sa ta san barin kungiyar, inda kungiyoyin kwallon kafa daban-daban...