Jami’yyar APC a jihar Sokoto ta bayyana cewa bata gamsu da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe ta gudanar a jiya ba, wacce ta kori karar da...
Hukumar wasan kwallon Rugby ta Najeriya NRFF ta nada Abubakar Yakubu wanda aka fi sani da Yaro a matsayin sabon mai horas da kungiyar. A cewar...
Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa na Super Eagles Joseph Yobo, ya shawarci ‘yan wasa da za su fafata a gasar cin kofin kasashen Afrika su...
Kasar Mali ta lashe kofin Afurka ta matasa ‘yan kasa da shekara 20 bayan da ta samu galaba Akan kasar Senegal da ci uku da biyu...
Hukumar kwallon Kwando ta kasa NBBF ta ce, za ta ci gaba da gudanar da gasar kwallon Kwando ta Maza kamar yadda aka tsara, duk da...
Shugaban hukumar kwallon Kwando ta Najeriya Engr Musa Kida, ya ce nan ba da dadewa ba, kwamitin tsara sabon kundin tsarin mulki zai fara aiki domin...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Emmanuel Amunike ya bukaci mai horas da kungiyar Gernot Rohr, da ya lalubo hanyoyin yi wa...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta fafata da takwararta ta kasar Serbia a wani wasan sada zumunci wanda za su yi ranar Talatar...
Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigers ta casa takwararta ta kasar Uganda da ci 102 da 86 a zagayen farko na gasar cin kofin duniya da...
An kammala gasar kofin matasa na kasa ‘yan kasa da shekaru 16, na Ramat cup Wanda aka fi sa ni da (YSFON) Karo na 36, a yammacin...