Mahukuntan gudanar da gasar tseren motoci na Formula 1, sun ce basu da tabbas akan cewar injin motocin kamfanin Ferrari sun cika sharuda , kasancewar bin...
Hukumomi a kasar Paraguay, sun kama tsohon gwarzon dan wasan duniya dan kasar Brazil, Ronaldinho bisa zargin sa da amfani da fason Bogi tare da shiga...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles , Gernot Rohr, ya fitar da sunayen ‘yan wasa ashirin da hudu, da ya kira don...
Dan wasan kasar nan na wasan kwallon Tennis, Aruna Quadri, ya tafi jinyar rauni na mako uku sakamakon rauni da ya samu a cinyar sa. Aruna...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Brazil, CBF, ta fara tattaunawa da kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain, don cimma matsayar dan wasan ya jagoranci tawagar...
Ba sabon abu bane wasan damben gargajiya dan wasa ya canja sheka daga wani yanki zuwa wani yanki bisa radin kanshi bata reda cinikayya kudade ba....
Hukumar shirya gasar lig ta kasa LMC, ta fitar da alkaluman yawan wasan da akayi da kuma yawan kwallaye da aka zura kawo yanzu haka....
Daga cikin damben da akayi akwai dambe tsakanin shagon Alhazai da shagon Kwarkwada turmi uku babu wanda ya samu nasara bahagon Ibro da Dunan Yellow suma...
Kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyana rasuwar Kabiru Baleriya, a matsayin wani gibi da za’a dade ba a cike shi ba....
Kungiyar Kwallon kafa ta Lyon dake kasar Faransa, ta bada mamaki ga duniyar Kwallo inda ta samu galaba a kan kungiyar Juventus daga kasar Italiya, a...