Dubban magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars sun nuna rashin jin dadin su bisa rashin nasarar da kungiyar ke ci gaba da yi a...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya bayyana cewa zai dauki nauyin karatun dalibai 100 a jami’ar Skyline dake Kano. Ahmed...
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya shawarci shugabannin hukomomi a matakai daban-daban da su amince da hukuncin da masu shari’a su ke...
An kammala gasar damben shugaban karamar hukumar Hadeja Alhaji Abdullahi mai Kanti Muhammad wanda kungiyar Damben jihar Kano da ta Hadeja ta shirya, inda aka fafata...
A halin yanzu kotun daukaka kara dake jihar Kaduna ta shirya don fara sauraran daukak karar da dan takarar gwamnan na jam’iyyyar PDP Abba Kabir Yusuf...
Yan wasan Najeriya na ci gaba da taka muhimmiyar rawa a ci gaba da fafata wasannin da gasar cin kofin zakarun nahiyar turai wato Champions league...
A jiya Lahadi ne aka bude gasar cin kofin shugaban hukumar kwallon kafa ta jihar Kano Alhaji Shariff Rabiu Inuwa Ahlan karo na uku a filin...
An bayyana sunan Jansen Foo a matsayin wanda zai yi alkalancin wasan sada zumunci da Nigeria za ta yi da kasar Brazil a ranar 12 ga...
Biyo bayan kin bayyana sunan dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake kasar Ingila Tammy Abraham cikin jerin sunayen da zasu wakilci Nigeria,...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta matasa ‘yan kasa da shekaru 23 za ta kara da kasar Afrika ta kudu da Zambia da Cote d’Ivoire a...