Gwamnatin tarayya ta karbi karin riga kafin annobar Korona ta Oxford/Astrazeneca dubu dari daga Gwamnatin kasar Indiya. Shugaban kwamitin karta-kwana kan yaki da Korona na kasa,...
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane takwas tare da jikkata hudu a wani hari da suka kai a kananan hukumomin Kajuru da Kachia na jihar Kaduna...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta ce, cutar murar tsuntsaye ta bulla a jihohi bakwai na Arewacin kasar, ciki har da jihar Kano. Jaridar...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwan direban sa Malam Sa’idu Afaka da ya rasu. A cikin wata sanarwa...
Shugaban cocin Ingila Rabaran Justin Welby ya soki kasashe masu arziki sakamakon suke aljihunsu da su ka yi wajen taimakawa kasashe matalauta. A cewar sa...
Asusun bada lamuni na duniya (IMF) ya ce, tattalin arzikin Najeriya zai samu bunkasar akalla kaso biyu da digo biyar a wannan shekara ta dubu biyu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta shirya tsaf don daukar matakan da suka dace na dakile faruwar ambaliyar ruwa a daminar bana. Kwamishinan Muhalli na Jihar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Usman Alkali Baba a matsayin sabon mai rikon mukamin sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan. Ministan kula da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce masu hakar ma’adanai a Kano na bin barauniyar hanya wajen samun albarkatun kasa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya...
’Yan kasuwa a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa za su rage farashin kayayyakin su daga kashi 25 zuwa 75 cikin dari a lokacin watan Azumi na Ramadan ...