Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da matsayar da Jama’atu Nasril Islam bisa jagorancin Sarkin Musulmi ta ɗauka kan shirin muƙabalar malamai a Kano. Da yake...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Gwaram a jihar Jigawa Alhaji Yuguda Hassan Kila ya rasu. Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙunci da...
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) a jiya laraba ta amince da sake fasalta aikin titin Kano zuwa Abuja. Ministan ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashola ne...
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) a jiya laraba ta amince da sake fasalta aikin titin Kano zuwa Abuja. Majalisar ta ce a yanzu za a kashe...
Rundunar sojojin kasar nan ta tabbatar da cewa wasu sojojinta guda dari da daya sun tsere daga bakin daga. A cewar rundunar sojin wadanda aka nemesu...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce, a shirye yake da ya ajiye mukamin sa na gwamna matukar hakan zai sa a samu zaman lafiya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a na tsawon awanni ashirin da hudu a garin Jangebe da ke yankin karamar hukumar Talata Mafara, farawa...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC ta yi ƙarin bayani kan rashin biyan ma’aikatan wucin gadi da suka yi mata aiki lokacin zaɓen...
Wasu ƴan bindiga sun afkawa garin Rurum na ƙaramar hukumar Rano da ke nan Kano. Rahotonni sun ce, ƴan bindigar sun shiga garin ne da misalin...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya yi watsi da shirin Gwamnatin Kano na shirya muƙabalar malamai. Sarkin ya bayyana hakan ne ta cikin...