A gobe alhamis ne majalisar dokokin jihar kano za ta fara zaman sauraron ra’ayin ul’umma danga ne da kudirin kasafin kudin badi. Shugaban kwamtin kasafin kudi...
Tsohon Jakadan Najeriya a Amurka, dama wasu kasasshe, Ambasada Sani Bala ya bayyana gidan Radio Freedom a matsayin wata makaranta mai zaman kanta, da al’umma da...
Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU, ta ce tana ci gaba da tattaunawa da gwamnatin tarayya domin kawo karshen yajin aikin da ta ke yi yanzu...
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce adadin masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki a jihar ya sauka daga kaso 6, da ake dasu a tun...
Shugaban hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa Gambo Aliyu ya ce, Najeriya ta kashe sama da tiriliyan 2 don samarwa da masu...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta sanar da karin sabbin mutane dari biyu da tamanin da daya da suka kamu da cutar corona a...
Gwamnatin jihar Nassarawa ta tabbatar da kama wanda ake zargi da kashe shugaban jam’iyyar APC na jihar, chief Philip Tatari Shekwoa a watan Jiya. Gwamnan jihar...
Wata tankar mai ta kama da wuta a yankin Magboro da ke babbar hanyar Lagos zuwa Ibadan. Rahotanni sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne da...
Jami’an hukumar leƙen asiri da haɗin gwiwar wasu jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa na ƙasar nan sun cafke Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin...
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa ‘yan fashi sun yiwa manoma bakwai yankan rago tare da yin gaba da wasu mutum 30 a karamar Hukumar Sabuwar...