Babban bankin duniya ya ce zai tallafawa gwamnatin tarayya domin bunkasa fannin lafiya da ilimi a kasar nan. Shugaban bankin David Malpass ne ya sanar da...
Gwamnonin kasar sun ce kirkiro rundunar SWAT bayan rushe runduar yaki da ‘yan fashi da makami ta SARS ya yi hanzari. Gwamnonin sun kuma bukaci babban...
Wani masanin harkokin Noma anan Kano ya alakanta matsalar karancin abinci da yawan samun ambaliyar ruwa a gonaki da ake yi. Masanin harkokin Noman ya kuma...
Gwamnatin jihar kano ta bukaci manoma dasu kalli noma a matsayin don riba, bawai don ci ba kawai. Mataimakin gwamnan jihar Dr.Nasiru Yusuf Gawuna ya bukaci...
Gwamnatin Najeriya ta amince ta biya kungiyar malaman jami’o’in kasar ASUU naira biliyan 30 a matsayin kudaden alawus. Sai dai, Za’a soma biyan su kudaden ne...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar 18 ga watan Fabrairun ta 2023 a matsayin ranar da za’ a gudanar da babban...
Ma’aikatar sharia ta jihar Kano ta gargadi kungiyar daliban karamar hukumar birnin Kano da su guji shigar da al’amuran siyasa a cikin kungiyar. Kwamishinan sharia na...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci masu sayar da magungunan dabbobi da su rika hada kai da masana don yakar cututtuka da...
Wani Malami a Jami’ar Bayero ta Kano Sheikh Dr. Aliyu Haruna Muhammad yace watsi da koyarwar addinin Musulunci da kuma shagaltuwa da mutane suka yi wajen...
Jihar Kano tabi sauran jahohin Arewacin kasar nan wajen gudanar da zanga-zangar lumana don ganin an kawo karshen matsalar tsaro da yaki-ci-yaki-cinyewa a Arewacin kasar. Zanga-zangar...