

Gwamnatin jihar Kano ta ce gwajin da aka yi wa mutane 93 na kwayar cutar Corona ya nuna cewa babu ko da mutum guda da ya...
Kungiyar Bakin Bulo Network For Better Tomorrow ta ce ta shirya tsaf domin kare unguwar Bakin Bulo daga shigowar barayin waya da suka addabi Unguwar a...
Hukumar kula da tatalin arziki ta kasa ta ce jihohi sha biyar a kasar nan za su samu tallafin ilimi daga wata kungiyar tallafawa ilimi mai...
Gwamnatin tarayya ta bukaci dukkannin masu asusun ajiya na bankuna ko cibiyoyin kudi a kasar nan da su gaggauta zuwa su sabunta rajistar asusun nasu. Hakan...
Kotun majistiri dake zamanta a titin Court road karkashin jagorancin mai shari’a Auwalu Yusuf Suleiman ta fara sauraran kara da aka shigar gabanta ana tuhumar wasu...
Wasu da ake zargin ‘yan tada kayar baya ne sun kashe wani baturen ‘yan sanda dake garin Madi cikin karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto. Har...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana damuwarsa akan irin yadda rikicin rashin zaman lafiya ya dai-daita al’ummar yankunan Arewa maso gabashin kasar...
Fitaccen malamin addinin Islaman nan Sheikh Dahiru USMAN Bauchi ya musanta cewa ya goyi bayan kalaman da tsohon mataimakin gwamnan babban bankin kasa CBN Dr Obadiah...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci jam’iyyun siyasa da ‘yan takarar da suka tsaya zabe a jihar Edo da su guji dabi’ar nan ta ko-a-mutu ko-a-yi...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa Custom ta yi karin girma ga wasu jami’anta 7 biyo bayan yin ritayar wasu daga cikin jami’an nata. Shugaban hukumar...