

Kuri’u 271 suka rage kafin a yi nasara a yunkurin kada kuri’ar yankan kauna ga shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Josep Maria Bartomeu. Rahotanni na...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, Gianni Infantino, ya tattauna da shugaban kasar Amurka Donald Trump kan batun karbar masaukin baki na gasar cin kofin...
Gwamnatin tarayya ta ce za’a kammala aikin shimfida layin doga na jiragen kasa da ya tashi daga Lagos zuwa birnin Badin daga na zuwa watan Disamabar...
Rundunar sojin kasar ta ce dakarun ta na Operation Hadarin Daji sun kashe ‘yan tada kayar baya da ke boye a kauyen Kwiambana a jihar Zamfara...
Gwamnatin tarayya ta aikewa majalisaar dokokin kasar nan kudirinta na sake bude sabuwar hukumar yaki da cin hanci da rasahawa a fadin kasar nan. Ministan Shari’a...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar kano SEMA ta ce dole ne sai masu hannu da shuni sun shigo cikin hukumar don bada tallafi ga wadanda...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a yanzu haka mutane 26 ne suka rage masu fama da cutar Corona a Jihar, kamar yadda ma’aikatar lafiya ta Jihar...
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya sanya hannu kan dokar da aka yi wa kwaskwarima ta hukunta masu aikata laifin fyade musamman ma ga kananan yara....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci Unguwar kofar Mazugal, Lungun mai lalle, don jajantawa wadanda iftila’in rusau ya afkawa a cikin makon nan. Gwamnan...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu na ta janye ƙarin farashin wutar lantarki da na man fetur da ta yi....