

Darakta janar na hukumar dake kula da asibitocin jihar Kano Dr. Nasir Alhassan Kabo ya ja hankalin asibitoci da cibiyoyin lafiya dake sassan jihar nan da...
Bulaliyar majalisar jihar Nasarawa Mohammed Muluku ya bayyana in horar da ‘yan sanda a karamar hukumar Eggon a jihar zai shawo kan matsalar tsaro da ya...
A dai kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta sake yin nazari kan dokar da ta kafa hukumar kula da kafafan yada labarai ta kasa akan kudin...
Mutane a jihar Kano na cigaba da kokawa kan yadda jami’an ‘yan sand ke kama su bisa cewa sun yin dare har ma su garkame su,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tsayar da ranar 31 ga watan Oktobar bana, don gunadar da zaben cike gurbi na ‘yan majalisun...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce, tuni waɗanda ake zargi da zaftarewa malamai kuɗin addu’a suka fara mayar da kuɗin ga...
Gwamnatin tarayya ta ce sama da mutane miliyan biyar ne suka yi rajistar shiga cikin shirin samar da aikin yin a wucin gadi na gwamnatin tarayya...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce sai ta yi kwakkwaran nazari kan ingancin allurar cutar corona da kasar Rasha ta yi ikirarin samarwa kafin...
Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya sanar a yau Talata cewa, kasar sa ta kirkiro da rigakafin cutar corona. A cewar mista Putin tuni aka gwada...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jagoraranci wani taro kan harkokin tsaro tare da kwamitin kula da harkokin tsaro na kungiyar gwamnonin kasar nan karkashin jagorancin gwamnan...