

Shugaban kasa muhammadu Buhari ya gargadi minstocin kasar nan da gwamnoni dasu rika girmama umarnin da majalisun dokokin kasar nan da suke bayar a kowani matakai....
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani matashi daya kware wajen satar babura, a daidai lokacin da yake shan jibga a hanun wasu mutane. Kafin...
Rundunar ‘Yan sandan ta Jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu ‘yan damfara a Banki, wadanda su ke damfarar mutanen da basu iya amfani da kati...
Gwamantin tarayya ta ce zata duba yiwuwar bude sauran filayen jiragen sama guda hudu dake jahohin kasar nan matukar za su yi biyayya ga dokokin da...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama wadanda ake zargi dillalan miyagun kwayoyi ne da ‘yan banga dubu daya da dari biyar da tamanin da...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana takaicin ta kan yadda tace kotu ta bayar da belin wadanda ake zargi...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce, yanzu Jihar Kano na matakin na shida a bangaren sha tare da ta’ammali da...
Da safiyar Larabar nan ne gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabon kwamishina Idris Garba Unguwar Rimi da zai kasance daya daga...
Majalisar dokoki ta kasa ta gayyaci Ministan ilimi, Malam Adamu Adamu da ya zo ya yi ma ta jawabi kan dakatar da shirin bude makarantu da...
Gwammatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu sati biyu kenan ba a samu ko mutum guda da cutar Corona ta hallaka ba a Kano. Mataimakin...