

Malami a kwalejen ilimi da share fagen shiga jami’a ta Kano CAS Dokta Kabiru Sufi, ya ce matasa na da damar samarwa kansu ayyuka da sana’o’i,...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce babu-gudu ba ja da baya kan daukar mataki kan wadanda suka kasa kaya a...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta kafa Kwamitin wucin gadi na mutane 7 da zai zagaya yankunan da ake fama da ƙamfar ruwa tare da gudanar...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta bayyana cewar dokar hana goyo a kan babur da aka sanya a jihar na nan...
Wasu ma’aikatan kamfanin rarraba wutar lantarki shiyyar Kano KEDCO guda biyu sun rasa rayukan su, sanadiyyar hatsarin mota da ya rutsa da su a kan hanyar...
Siyasar Kano dai aka ce sai Kano, Malam Salihu Sagir Takai dai daya ne daga cikin manyan ‘yan takarar gwamnan Kank a zabukan shekara ta 2011,...
Dalibai 2,700 ne suka zana jarabawar farko ta neman samun damar tafiya karatun zama likita kasashen Ketare , wadda gwamnatin jihar Jigawa ta shirya don zabar...
Ministan ilimi Malam Adamu Adamu ya kaddamar da majalisar gudanarwa na jami’o’in kasar nan 13. Malam Adamu Adamu ya kaddamar da majalisar ne a yau Litinin...
Masaraurtar Kano ta sanar da soke yin atisayen dawakai ga daukacin al’ummar masarautar. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da masarautar ta fitar a ranar Litinin...
Hukumar dake kula da ayyukan jin kai da kare Annoba ta kasa ta ce shafin ta na Internet da matasa sa za su nemi aikin yi...