

Rundunar sojin kasar nan ta musanta labarin da ake yadawa na cewar sama da sojoji 356 sun ajiye aiki sakamakon rashin samun kulawa da ya sanya...
Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, NASU ta ce, ba za ta Amince da karin kudin man fetur ba, wanda aka kara daga Naira dari...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar Kano kan ta kai wa al’ummar garin Yaryasa a karamar hukumar Tudun wada da wasu garuruwa da...
Masanin kimiyyar siyasa nan na jami’ar Bayero da ke nan Kano, Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin babban abinda ke...
Jaridar Punch ta rawaito cewa gobarar ta tashi ne daga saman gini wanda ya sanya hayaki ya turnaki saman yankin baki daya. Sai dai kawo yanzu...
Rundunar sojan kasar nan kar kashin rudunar yaki ta Sahel Sanity ta ceto mutane 8 da aka sace aka yi garkuwa da su tare kuma da...
Gwamnatin tarayya ta ce dubun matasa ne za su sami aikin yi bayan an sake gina dakunan wasannin kwai-kwayo na da’be. Ministan yada labarai Alhaji Lai...
A baya-bayan nan ne gwamnatin Kano ta sanar da cewa za ta kaddamar da shirin bayar da tallafi ga mata masu juna biyu da kananan yara,...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta na Operation Hadarin Daji sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga da dama tare da lalata maboyarsu da ke dajin...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya magantu kan binciken da ake yiwa dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu. Wata sanarwa da babban mataimakin shugaban kasar na...