Da tsakar ranar yau Talata 18 ga watan Faburairu ne wani magidanci dan asalin garin Jalingo babban birnin jihar Taraba ya ziyarci tashar Freedom Radio Kano...
Wani dan asalin Jihar Zamfara mai suna Ibrahim Ibrahim da ke fuskantar hukuncin kisa a kasar Saudi Arebiya ya shaki iskar ‘yan ci bayan da sake...
Daga Abdullahi Isah Kungiyar masu noman zuma ta kasa ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce daya daga cikin mambobinta wato ministan harkokin noma, Alhaji...
Ministan sufurin Rotimi Amechi ya karyata labarin da ake yadawa cewa ya tsallake rijiya da baya, bayan da masu satar mutane suka kaiwa jirgin kasa hari...
Babbar kotun jihar Kano ta kori karar da masu zabar sarki na masarautar Kano suka shigar suna kalubalantar kirkirar sabbin masarautu guda hudu da gwamnatin jihar...
Tsohon shugaban mulkin sojin kasar nan janar Ibrahim Badamasi Banagida mai ritaya, ya ce, shi kam baya neman wata matar aure. A wata zantawa da yayi...
Kungiyar da ke rajin ganin cigaban jihar Kano mai suna Kano Concern Citizen Initiative, ta ce rashin tsarin siyasa na gari shi ke dankwafe cigaban jihar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da yakar cutar shan inna wato Polio, kasancewar cuta ce da ta ke taba laka tare da...
Shugaban majalisar koli ta addinin musulunci kuma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci jami’an tsaron kasar nan da su dauki matakin kama duk wami...
Ministan Albarkatun Ruwa Injiniya Suleman Adamu ya ce, aikin yaki da cin hanci da rashawa ba na shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kadai ba, akwai bukatar...