Kotun sauraran kararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta tsayar da jibi Laraba a matsayin ranar ta karshe da zata yanke hukuncin wanda ya samu nasarar zaben...
Bamu rufe titin unguwar Dorayi ba – ‘Yansandan Kano Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karyarta wani labari da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta na...
Abinda yasa ‘yan talla ke neman maganin tazarar haihuwa a Kano Lamarin talla ga ‘ya’ya mata batu ne da ya zamo ruwan dare a manyan garuruwa...
Wani dan kasar Bangladash mazaunin kasar Saudiyyya mai suna Muhyuddin yace bai taba zuwa kasar Hausa ba, amma zaman sa a birnin Makkah na kasar Saudiyya...
Mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci al’ummar Musulmi da su fara duban jinjirin sabon watan Safar na bana a daga yau...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zayyano dalilan da suka sanya bai barwa mataimakin sa ya ja ragamar shugabancin kasar nan ba, idan yayi tafiya zuwa kasashen...
Fadar shugaban kasa ta maida martani kan zargin da wasu ke yi cewa Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta yi yaji. A cewar fadar shugaban kasar...
Shin Aisha Buhari tayi yaji? Rahotannin sun bayyana cewar tun bayan kammala aikin Hajjin Bana ba’a sake ganin fuskar Uwar gidan shugaban kasa ba Hajiya Aisha...
BUK ta kori dalibai 63 saboda satar jarrabawa Jami’ar Bayero dake nan Kano ta kori dalibai 63 sakamakon kama su da laifuka daban-daban na magudin jarrabawa....
Yau Google ke cika shekaru 21 muhimman abubuwan da ya kamata ka sani game dashi Menene Google? Google kamfanine na ‘yan kasar Amurka wanda ke hada-hadar...