

Tsohon dan Majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Garki da Ɓabura a jihar Jigawa Nasiru Garba Ɗantiye, yace son zuciya ne ya sa aka samar da...
Mun fahimci APC na shirin wargajewa Sha’aban Sharada Dan Majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Birni a nan Kano ya bayyana jam’iyyarsu ta APC na shirin...
Ɗan majalisar dattijai mai wakiltar Kano ta kudu Sanata Kabiru Ibrahim Gaya,ya ce babu rikici a jam’iyyar APC ta Kano. Sanata Gaya ya bayyana hakan a...
Gwamnatin tarayya ta ayyana Talata 19 ga Oktoba, a matsayin ranar hutun ma’aikata don yin murna ga ranar haihuwar Annabi Muhammad (saw). Ministan cikin gida Rauf...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara fitar da Naira biliyan 30 don rabawa ga jami’o’in ƙasar nan daga ciki asusun farfado da jami’o’in gwamnati nan...
Sheikh Abdulljabbar Kabara ya sake zargin lauyoyinsa a karo na biyu da rashin bashi kariya a gaban kotu. Ya yin zaman kotun na ranar Alhamis an...
Rundunar sojin ƙasar nan ta sanar da rasuwar jagoran ƴan ta’addar ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy. Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabo ne ya sanar...
Hukamar Hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta ce ta gano ma’aikatanta biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a nan Kano. Shugaban hukamar...
Gwamnatin tarayya ta ce ƙarƙashin shirin APPEAL ta ware Naira biliyan 600 a matsayin rance don tallafawa manoma kimanin miliyan 2 da dubu ɗari 4 a...
Babbar Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a kofar kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraran shaidun da gwamnatin Kano ke gabatarwa kan sheikh...