Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Abdurrasheed Bawa, ya bayyana yadda ya ce, hukumar ta gano yadda wata minista ta sayi...
Kwanaki uku bayan jawabin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi da ke cewa, gwamnatin sa, ta fitar da al’ummar ƙasar nan sama da miliyan goma...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) Abdurrashid Bawa, ya ce, wasu ƴan Najeriya na yawan turo masa da sakonnin barazanar kisa,...
Babban bankin ƙasa (CBN) ya amince Najeriya ta fara buga kuɗi ga ƙasar Gambia. Kudin Gambia dai ana kiranshi da suna ‘Dalasi’. Gwamnan bankin...
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanin Twitter ya rubuto wa Najeriya wasika yana buƙatar da a zauna a teburi don sasanta saɓani da ke tsakanin kasar nan...
Harin da wasu jiragen yaƙin rundunar sojin saman ƙasar nan suka kai a wani matsugunin fulani makiyaya a yankin ƙananan hukumomin Keana da Doma a jihar...
Wani rahoto daga ofishin kula da basuka na ƙasa DMO ya ce cikin shekaru 6 da suka gabata, gwamnatin shugaba Buhari ta ciyo bashin dala biliyan...
Bayar da gudunmowar jini na taimakawa wajen rage mace-macen marasa lafiya dake bukatar jini a asibitoci. Babban jami’in cibiyar bayar da jini ta kasa Dakta Joseph...
Majalisar wakilai ta ce ba za ta amince da yunkurin da wasu masu fafutukar a raba kasar nan gida biyu ke yi ba. Dan majalisa mai...
Rundunar sojin Najeriya ta bukaci ragowar ‘yan ta’addar Boko Haram da su mika wuya tare da rungumar tsarin zaman lafiya. Babban kwamandan runduna ta 7 ta...