

Shugaban kasuwar Kantin Kwari a Kano ya ce gwamnati ta amincewa ƴan kasuwa su riƙa ajiye abin hawa da Lodi a filin Idi da ke Ƙofar...
Wasu daga cikin ‘yan kasuwar mai Ƙarami Plaza da ke yankin Malam Kato a Kano, sun bukaci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta...
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago NLC da ta janye ƙudurinta na shirya zanga-zangar gama gari domin samun zaman lafiya a...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta umarci ƙananan hukumomin jihar nan 44 da su riƙa ware Naira miliyan 25...
Shirin Gidan Yanci Fellowship shiri ne da zai koyawa matasa guda 15 da zai koyawa matasa dabaru da kuma hanyoyi da zasu zakulo matsalolin da...
Wani matashi mai sana’ar sai da katin waya ya a Jihar Kano’ cr bayyana cewa da jarin katin dubu uku ya siya babur da yake hawa....
Ƴan kasuwar magani da ke jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan titin gidan gwamnatin Kano kan yadda suka ce an tilasta musu tashi...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta rantsar da mambobinta biyu waɗanda suka sake samun nasarar a zaɓen cike gurbi a wasu mazaɓunsu. Wakilan da aka rantsar a...
Shugabancin kasuwar Kwari ya gudanar da Sallah da addu’ar neman saukin matsin rayuwa da ake fama da shi domin samin sassauci. Shugaban kasuwar Alhaji Hamisu Sa’adu...
Majalisar wakilan Nijeriya, ta buƙaci haɗin kan ƴan ƙasar da su mara mata baya a ƙoƙarinta na ganin an sauya tsakin mulkin ƙasar nan daga na...