

Hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS ta yi hasashen samar da naira tiriliyan goma da biliyan ɗaya ta hanyar karɓar kuɗaɗen shiga a shekarar 2022. Shugaban...
Cibiyar Habaka Kasuwanci Masana’antu Ma’adanai da Noma ta Najeriya (NACCIMA) ta yi na’am da sabuwar dokar hada-hadar man fetur (PIB) a kasar nan. Shugaban kasa Muhammadu...
Bankin bunkasa masana’antu na Najeriya (BoI) ya bayyana shirin tara kudade Yuro miliyan 750 daga kasuwannin bashi na duniya a bana. Za dai ayi amfani da...
Lauyan da yake jagorantar lauyoyin gwamnatin jihar Kano, Barista Surajo Sa’idu ya bayyana wa kotu cewar gwamnati ta rubuta takardun tuhuma tare da roƙon kotun ta...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta fada rukuni na huɗu a gasar cin kofin nahiyar Afirka da za’a gudanar a ƙasar Kamaru a shekarar...
Shugaban hukumar sadarwa ta ƙasa NCC, Farfesa Umar Garba Ɗanbatta ya buƙaci matasan da aka bai wa horon dabarun kasuwancin zamani da su alkinta ilimin da...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya buƙaci al’ummar da suke zaune a yankunan da aka fi fuskantar matsalar tsaro da su ɗauki matakin kare kan...
Ƙungiyar matasan manoman a jihar Jigawa ta ce, ambaliyar da kogin Haɗeja Jama’are ke yi shi ne babbar barazanar da suke fuskanta a kowacce shekara. Matasan...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce, ba za ta amince da tuban yan ƙungiyar boko haram da suke yi a yanzu ba. Shugaban ƙungiyar ta ƙasa Audu...
Yau Laraba ne za a ci gaba da sauraron shari’ar Malam Abduljabbar Kabara. Rahotanni sun ce, tun da sanyin safiya aka rufe hanyar zuwa fadar Sarkin...