

Sabon shugaban Jami’ar karatu daga gida NOUN Farfesa Olufemi Peters ya kama aiki a jiya alhamis, bayan da Farfesa Abdallah Uba Adamu ya kammala aikinsa na...
Gwamnatin tarayya ta ce daga yanzu zai zama wajibi ga duk dan kasar nan da zai bude asusun ajiya na banki ko yin rajistar zabe ya...
Majalisar dattijai ta yabawa rundunar sojin kasar nan sakamakon bajintar da sojoji su ka yi wajen dakile yunkurin kaiwan wani hari da ‘yan boko haram su...
DAGA: SAFARA’U TIJJANI ADAM Kwamitin hadin guiwa da killace masu shaye shaye na jihar kano ya bayyana takicinsa kan rushe gidajen mari a Kano. Kwamitin...
Gwamnatin Tarayya ta yi barazanar dakatar da albashin ma’aikatan da ba malamai ba da ke jami’o’in kasar nan sakamakon tsunduma yajin aikin da ba shi da...
Gwamnatin tarayya ta ce za a kammala aikin sake gina hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano a cikin zangon farko na shekarar 2023. Karamin Ministan...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta karbi korafe-korafen aure fiye da kowanne lokaci daga farkon shekarar da muke ciki zuwa yanzu. Babban kwamandan hukumar...
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya ce babu wani zabi da ya ragi illa a yi sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan bindiga. Muhammad...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya wato Unicef ya fara ziyartar makarantun Firamare dake fadin jihar Kano domin duba kayayyakin kariya na Covid 19...
Tsohon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Muhammad Wakili ya musanta zargin da ake yadawa cewa ya rasu. CP Muhammad Wakili mai ritaya ya bayyana hakan...