

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi All…..wadai da kisan da ‘yan bindiga suka yiwa wasu ma’aikatan bada agaji a jihar Borno tare da yin garkuwa da wasu...
Rundunar ‘yan-sandan Jihar Kaduna ta ce, ta kama wadanda ta ke zargin aikata laifuka daban-daban ciki har da masu yin garkuwa da mutane da masu satar...
Dagacin Sharada Alhaji Ilyasu Mu’azu ya shawarci gwamnati kan ta kara yawan ma’aikata dake kula da filin wasanni na kofar Na’isa don samar da tsaro da...
Babu wanda ya rasu daga masu dauke da cutar Corona a jihar Kano. Sai dai an sami mutane 17 dake dauke da cutar bayan da aka...
A yau Alhamis ne ake sa ran cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya don tattaunawa kan batun sasanta rikici tsakanin ‘yan adawa da...
Kungiyar shugabannin kafafan yada labarai ta Arewa wato Northern Media Forum, ta bayyana rasuwar marigayi Alhaji Isama’ila Isa Funtuwa a matsayin babban rashi a kasar nan...
Matsalar rufe makarantu da aka yi ciki har da masu zaman kansu a Kano ya tilastawa wani shugaban makaranta mai zaman kanta shekaru hamsin da biyar...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu, ya ce, hukumar EFCC ta bai wa hukumomin gwamnati dama fadar shugaban kasa...
Wata kotun shara’ar musulunci dake zama a karamar hukumar Tudun Wada a jihar Sokoto ta bada umarnin kama kwamandan rundunar Hizbah Dakta Adamu Bello Kasarawa da...
A kokarinta na tabbatar da samun nasarar yakar cutar Corona majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da soke dukkan bukukuwan Sallah da aka saba yi na...