

Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa RIFAN ta ce har yanzu ana ci gaba da bai wa manoma bashin kayan aikin noman shinkafa ga wadanda suka...
Wani masanin halayyar dan adam a jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewar babban abinda ke haifar da mutuwar aure a kasar nan shi...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa, a ranar Larabar an yiwa mutane 427 gwajin cutar Corona, kuma sakamako ya nuna cewar 4 daga ciki suna...
An samu karin mutum 643 wadanda aka gano suna dauke da cutar Corona a jihohi 18 na kasar nan, da kuma birnin tarayya Abuja. Hukumar dakile...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana takaicin ta kan yadda tace kotu ta bayar da belin wadanda ake zargi...
A jihar Katsina ana ci gaba da dambarwa kan zarge-zargen da Mahadi Shehu ya yi wa gwamnatin jihar, na karkatar da akalar wasu makudan kudaden gwamnati,...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce daga ranar litinin mai zuwa ne dokar da gwamnatin jihar ta sanya ta hana amfani da baburan adai-daita sahu bin wasu...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati EFCC, Ibrahim Magu ya shaki iskar ‘yanci Rahotanni sun ce an sako Ibrahim Magu da...
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa akwai bukatar Najeriya ta canja salon yadda take fuskantar yaki da cin hanci da rashawa a kasar....
A cikin wannan makon ne ‘yan takarar neman zama babban daraktan kungiyar cinikin ta duniya, WTO su takwas daga nahiyoyin hudu na duniya za su bayyana...