

Gwammatin tarayya ta ce ba zata bude makarantun dake karkashin ta ba, saboda rubuta jarrabawar WAEC. Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ne ya sanar da hakan,...
Wata gobara da ta tashi a kamfanin mai na kasa NNPC ta yi sanadiyyar mutuwar ma’aikatan kamfanin guda 7, a tasharsa da ke Benin a Jihar...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Abuja karkashin jagorancin Justice Taiwo Taiwo, ta sanya ranar 20 ga watan Oktoba mai zuwa domin ci gaba da shari’ar...
Hukumar tattara kudaden shiga ta kasa FIRS ta kara wa’adin da ta bai wa wadanda suka gaza biyan kudaden haraji na kamfanoni da sauran mutane dai-daiku...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa Ibrahim Gambari ya yi wata ganawa ta musamman da ‘yan kwamitin shugaban kasa da ke bincikar zargin dakataccen shugaban hukumar...
Majalisar wakilai ta bukaci hukumar zabe ta kasa INEC da ta dawo da kudaden da aka ware mata don gudanar da babban zaben kasa da aka...
Dakarun Operation Lafiya Dole na Rundunar Sojin kasar nan sun kashe ‘yan boko haram guda goma sha bakwai akan titin Damboa zuwa Maiduguri a jihar Borno....
Hukumar raba dai-dai ta kasa FCC ta ce nan gaba kadan ba da dadewa ba, za ta fara bin diddigin ma’aikata da ke ma’aikatu da hukumomi...
Babbar kotun jiha mai lamba 11 a nan Kano ta yanke wa wani Bature biyan kudi har Naira miliyan 13 ga matashin da ya kade da...
Kwamatin bada shawarwari kan sace-sacen yara ‘yan asalin jihar Kano zuwa wasu daga cikin jihohin kudancin kasar nan ya ce zai fara daukan hanyoyi biyar cikin...