

Shirin kiyaye zaizayar kasa da kula da kananan madatsun ruwa NEWMAP, ya horas da manoman rani 50 daga kananan hukumomin jihar Kano 5 kan dabarun noman...
Gwamnatin jihar Kano ta haramta yin goyan biyu ko fiye da haka a babura masu kafa biyu a jihar nan. Shugaban hukumar karota Baffa Babba Dan’Agundi...
Gwamnatin jihar Kano ta fara daukar Malaman makarantun tsangayu aiki. Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Muhammad Sanusi Kiru ne ya bayyana haka yayin taron kaddamar da...
Sama da mutum 30,000 hukumomi a kasar Brazil suka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus a ranar Talata kadai. Yanzu haka dai kasar ta kasance ta...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki rahoton gwamnatin tarayya da ta fitar game da mace-macen da aka yi a Kano. Maitaimakawa gwamnan kan kafafen sada...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC ya naɗa tsohon gwamnan jihar Oyo Sanata Abiola Ajimobi a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar a matakin ƙasa. Hakan ya biyo...
Ya zuwa yanzu dai Najeriya ta kasance kasa ta uku da suka fi yawan masu dauke da cutar Covid-19 a nahiyar Afrika inda take biyewa kasashen...
Rahotonni daga jihar Nasarawa na cewa har yanzu al’umma basu murmure daga kuncin rayuwar da cutar Corona ta kawo ba, dukda cire dokar kulle da gwamnatin...
Rayuwa da corona wani darasi ne babba kuma mai zaman kansa lura da tarin kalubalen da al’umma suka shiga, sakamakon dokar zaman gida da kuma takaita...
Masanin kimiyyar siyasar nan a Kano Dakta Abbati Bako ya bayyana cewar ba’a samu wani ci gaba ba a tsawon shekaru 21 da aka yi ana...