

A karon farko tun bayan sanya dokar kulle, an gudanar da sallar Juma’a a jihar Kaduna. Tsawon mako 12 aka dauka ana dokar zama a gida...
Hukumar EFCC mai yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati a Najeriya, ta bankado ma’aikatan bogi 1000 a jihar Kwara. Ofishin hukumar a jihar Kwara ya...
Hukumar lura da asibitoci da dakunan binciken lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano ta bayyana cewa babu mamaki idan har aka dade ba a gano...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci hadin kan limaman juma’a da ke masarautar kan su rika gudanar da huduba da zata kawo hadin kan...


Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana zirga-zirga har tsawon sa’o I 24 a kananan hukumomin Zangon Kataf da garin Chawai da ke karamar hukumar Kauru....
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da rage kasafin kudin jihar na wannan shekara ta 2020, daga naira billiyan 150 zuwa naira biliyan 124 domin gwamnatin...
Tsohon Kwamishinan ciniki, masana’antu, kasuwanci, ma’adanai, jami’iyyun gama kai da yawon bude ido na jihar Kano, Alhaji Ahmad Rabi’u, ya bukaci Gwamnatoci a matakai daban-daban na...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kara kamuwar mutane 5 da cutar Corona bayan gudanar da gwaji akan mutane 179 a jihar a jiya Laraba. Ma’aikatar...
Majalisar Dokokin jihar Kaduna ta Amince da tsige mataimakin shugaban majalisar daga kan mukamin sa, Mukhtar Isaha Hazo, wanda ke wakiltar Basawa a karamar hukumar Sabongari,...
Jihar Kano ta dawo ta uku a yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya, yayinda birnin tarayya Abuja ta dawo ta biyu. Mutum 1092 aka tabbatar sun...