

Tun da misalin karfe goma na daren jiya ne dokar hana fita da gwamnatin Kano ta sanar a matsayin wani mataki na dakile yaduwar cutar corona...
Rahotonni daga Kano na cewa izuwa yanzu an samu karin mutane 6 da suka kamu da curar Coronavirus. Wata majiya mai tsuhe ta shaidawa Freedom Radio...
Gwamatin jihar jigawa ta karbi dan asalin jihar mai dauke da cutar COVID-19 daga jihar Kano, duk da cewa ya na daya daga cikin mutane 21...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, sarakunan gargajiya na cikin wadanda za su taimakawa gwamnati wajen sanya idanu akan iyakokinta da makwabtan jihohi da aka samu bullar...
Wata kungiya dake rajin kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa wato youth for women rights international ta yi Kira ga al’ummar jihar Kano dasu...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce daga ranar Jumu’a ta dakatar da jama’a daga hada sahun sallah domin kaucewa cakuduwa a tsakanin jama’a. Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji...
Wani Malami a Jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Yakubu Azare ya yi kira ga masu hannu da shuni dasu rinka tallafawa musu karamin karfi, musamman...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta fadada koyar da ‘yan makaranta data fara ta kafafen yada labarai na Radiyo da Talabijin zuwa ga makarantun Firamare...
Ma’aikatar lafiya ta jiha ,ta tabbatar da cewar an kara samun mutum biyar da suka kamu da cutar Corona Virus, a Yanzu haka wanda jimilar ta...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da rufe jihar na tsahon kwanaki 7 a wani bangare na rage yaduwar Coronavirus a jihar ta Kano....