

Kungiyar limaman addinin musulunci na jihar Ogun sun shirya gudanar da addu’o’I da yin azumi kan samun waraka daga cutar COVID-19 na kwanaki uku. Azumin wanda...
Gidauniyar Aliko Dangote tare da nadin gwiwar Gwamnatin Kano ta ce a gobe ne ake sa ran za’a kammala aikin ginin cibiyar killace masu cutar Corona...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce ta chafke wata mota makare da giya da darajar kudinta ya zarta miliyan 15....
Annobar Coronavirus ta hallaka wata ‘yar asalin jihar Kano Hajiya Laila Abubakar Ali dake zaune a kasar Amurka. Hajiya Laila mai shekaru sittin a duniya, ta...
Soyayyar wasu matasa biyu Aliyu Tukur da Maryam Muhammad ta shiga cikin tasku bayan da dan uwan Maryam din ya yi kazafin Maita ga saurayin nata....
Darakta mai lura da cututtuka masu yaduwa na ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dakta Imam Wada Bello ya ce amfani da takunkumin rufe hanci da baki,...
Jami’an asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano sun tabbatar da cafke wani mutum bisa zargin ya lakadawa wata ma’aikaciyar asibitin duka. Shugaban asibitin na...
Hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa FRSC, za ta fara kama masu cun kusa jama’a a ababen hawa. Hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa (FRSC), ta...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta ce za ta ci gaba da aiki tukuru wajen ceto rayukan al’umma musamman a wannan lokacin da ake...
‘Yan bindiga sun sace yayan gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammed, Alhaji Adamu Muhammed a daren jiya Laraba. Rahotanni sun ce yan bindigar wadanda suka sace...