

Wata babbar Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Kano, a ranar ta janye umarnin da ta bayar na kamo mata wani babban jami’in hukumar Kwastam Yusuf Ismail...
Gwamnatin jihar kano ta ce zata ci gaba goyon bayan shirin tallafawa yara mata na AGILE, domin tsari ne da zai samarwa da yara mata hanyar...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 61 a duniya. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata...
Hukumar fatce fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta cafke wasu masu tallar magungunan Gargajiya su goma sha biyu bisa zarginsu da laifukan yin amfani da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurafanar da wani matashi mai suna Salisu Shuaibu Hotoro a gaban kotu bisa tuhumarsa laifin damfara tare da zambatar ‘yan...
A kalla mutane biyu ne suka rasu a wani hadarin mota da ya afku yayin da ayarin motocin mataimakin gwamnan jihar Sokoto Idris Gobir ke tafiya...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce, zai sake samar da wani asibitin yara a asibitin Abubakar Imam da ke Kabuga don rage cinkoson...
An yi farin ciki yayin da Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf tare da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo da sauran manyan jami’an gwamnati suka...
Wasu mata daga kananan hukumomin Kano 44, sun gudanar da taron addu’a ta musamman domin samun zaman lafiya a fadin jahar. Taron ya gudana ne karkashin...
Kotun tafi da gidanka kan harkokin tsaftar muhalli ta jihar Kano, ta yanke hukuncin tarar Naira dubu ɗari biyu ga hukumomin tashar Motar Kano Line. Kotun...