

Kimanin mutane talatin ne suka rasu, tare da jikkatar goma sha biyu, a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kano zuwa Zaria. Babban jami’in...
Malam Abduljabbar Nasir Kabara ya bukaci a dauke shari’ar da ake yi masa daga gaban babbar kotun shari’ar musulunci zuwa wata. Malamin ya bukaci hakan a...