

Allah ya yiwa ɗaya daga manyan ƴaƴan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I rasuwa. Hajiya Hadiza Sanusi wadda aka fi sani da Fulanin Gandu ta rasu a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zata raba takunkumin rufe baki da hanci miliyan 2 a dukkanin masarautu 5 da ke jihar nan, don kare jama’a daga...
Biyo bayan sake bullar cutar COVID-19 a sassan duniya a karo na biyu, jihar Kano ta bayyana cewar mutane goma sha bakwai ne suka rasa rayukan...
Yara 11 da aka sace su ‘yan asalin jihar Gombe kuma aka yi safarar su zuwa jihar Anambra an maida su hannun rundunar ‘yan sandan jihar...
A ya yin da Najeriya ke dakon karbar alluran rigakafin cutar corona’ a karshen watan da muke ciki na Janairu, yanzu haka gwamnatin kasar ta tanadi...
A gobe Alhamis ce shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da cibiyar hada-hadar manfetur da iskar gas ta kasa da aka gina a jihar Legas. Hakan na...
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Ahmad Lawan, ya ce sannu a hankali sojin kasar nan na samun galaba akan abokan gaba, la’akari da yan da aka samu...
Hukumar zaben ta kasa, ta ce tana duba yuwar yin amfani da lambobin katin zama dankasa wajen yiwa ‘yan Najeriya rajistar katin zabe. Hukumar ta ce...
A ranar Litinin ne wani labari ya karaɗe kafafen sada zumunta da ke cewar, an fara kwashe yaran da ke gidan yara na Nassarawa zuwa sabon...
Jam’iyyar PDP tsagin tsohon Gwamna Kwankwaso ta ce, zaɓen ƙananan hukumomi da aka yi a Kano wasan kwaikwayo ne. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ne...