

Gwamnatijn Jihar Kano zata fara kwashe almajirai da ke barace-barace a kan danjoji fadin jihar nan, baya ga bai wa alaranmomin wa’adin kwanaki Arba’in, da su...
Cibiyar daikile yaduuwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Talata an samu Karin masu dauke da cutar a kasar nan da aywan su ya...
Gwamnatin tarayya ta amince da biyan naira biliyan ashirin hakkokin likitoci da ma’aikatan lafiya dake gaba-gaba wajan yaki da cutar corona a fadin kasar nan. Ministan...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta kashe gawurtaccen dan fashin nan mai suna Terwaza Akwaza da ya addabi al’ummar jihar Benue. A jiya talata ne...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta janye zanga-zangar lumana da ta yi niyyar gudanarwa a Jihar Rivers sakamakon cimma yarjejeniyar da kungiyar ta yi da gwamnatin...
Gwamantin tarraya za ta rufe daukan ma’aikata na wucin gadi karkashin hukumar samar da aikin yi ta kasa, a ranar Ashirin da daya ga watan da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA ta ce a kalla mutane ashirin ne suka rasa rayukan su yayin da gidaje da gonaki sama da...
Kungiyar dake rajin kare hakkin musulmi ta (MURIC) ta bukaci da a samar da kotu ta musamman da zata rika shari’ar ayyukan da suka shafi cin...
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, karin farashin wutar lantarki an yi shi cikin tsari, kuma baya nufin...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin samu dauke da corona dari da hamsin da biyar yayin mutum...