

Shararren Malami akan zamantakewar al’umma na jamiar Bayero ta Kano Farfesa Sani Lawan ya ce annobar corona za ta haifar da matsalar durkushewar tattalin arzikin kasar...
A dazun nan ne aka tabbatar da cewar, gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya kamu da cutar Coronavirus bayan da sakamakon gwajin da da aka...
An fitar da sunayen wadan da za’ a zaba don karrama su a bana daga bangaren Kwallon kafa mai taken ‘Nigeria Pitch Award 2019, wanda sukayi...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta rade-radin da aka wayi gari da shi yau cewa wai an samu wani mai dauke da kwayar cutar Corona a filin...
Shugaban Kwalejin koyar da aikin tsafta ta Jihar Kano School of Hygiene Dakta Bashir Bala Getso, ya bayyana cewa cutar Corona ta samo asali ne daga...
Babban jojin Najeriya justice tanko Muhammad ya bada umarnin rufe dukkan kotunan kasar nan daga gobe Talata awani mataki na ya ki da cutar Corona da...
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa ‘yan uwan Marigayi Nasir Abubakar tallafin kayan abunci wanda Motar kamfanin Dangote tayi sanadiyyar mutuwarsu da iyalinsa a wani hadari a...
Yayin kammala jawabinsa, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun kafa kwamitoci na musamman a kananan hukumomi wanda da zarar a samu bullar cutar...
Jami’ar Bayero dake nan Kano, ta musanta labarin da ke cewa an samu bullar cutar Corona a makarantar. Hakan na cikin wata sanarwa da Jami’ar ta...
Fadar shugaban kasa ta mai da martani game da yadda wasu daga cikin ‘yan majalisun wakilan kasar nan suka ki amincewa ayi musu gwajin cutar Corona...