A ci gaba da kawo muku yadda farashin kayayyaki ya ke a lokacin azumi a wasu daga cikin kasuwanni da ke birnin Kano, a yau wakiliyar...
Yayin da aka shiga wata mai alfarma na Ramadan masana a fagen yada labarai sun gargadi al’umma kan su kaucewa yaɗa labaran ƙarya na bogi game...
Hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya (FAO), ta ce, farashin kayayyakin abinci ya yi tashin gwauron zabi a duniya. A cewar hukumar ta FAO...
‘Yan bindiga sun kai hari shalkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Imo da ke garin Owerri tare da cinnawa motoci da ke shalkwatar wuta. Rahotanni sun ce...
Akalla mutane talatin da shida ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hatsarin jirgin kasa da ya abku a kasar Taiwan. Rahotanni sun ce, hatsarin ya faru...
Yaduwar makamai a hannun mutanen da ba jami’an tsaro ba a Najeriya na ci gaba da karuwa, lamarin ya kara janyo tabarbarewar harkokin tsaro a kasar...
Fadar shugaban kasa ta ce babu wani mahaluki a kasar nan da ya isa ya durkusar da gwamnatin shugaba Buhari ko da kuwa waye shi. Babban...
Wasu yan bindiga sun yiwa jami’an vijilante kwanton bauna a kauyen Kotonkoro da ke karamar hukumar Mariga, ta jihar Neja tare da kashe mutum 20. Wata...
Masana kiwon lafiya sun ce shan miyagun kwayoyi na yin mummunar illa ga lafiyar mutane musamman ma kwakwalwa, da wani sa’in ma ke kaiwa ga asarar...
Al’ummar garin Gwangwan da ke Kano na cikin fargaba sanadiyyar ɓarkewar cutar amai da fitsarin jini a garin. Garin na Gwangwan na da nisan kilomita 136...