Daga Bala Nasir A makon da ya gabata ma tsohon ministan zirga-zirgar jiragen saman lokacin gwamnatin Olusegun Obasanjo, watau Femi-Fani Kayode ya sake shiga bakin duniya...
A yanzu dai maganar da aka mayar da hankali a kanta ita ce irin matakan da ya kamata a bi don tallafawa jama’ar da ke gudanar...
An haifi Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekara ta 1962 ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964. Marigayi Sheikh Ja’afar ya fara...
Duk da dakatar da daukan fasinjoji, daga Kano zuwa wasu jihohin kasar nan da gwamnatin jihar Kano ta yi a wani yunkuri da take na yaki...
Tun bayan bullar Murar mashako ta Corona Virus a karshen Disambar shekarar data gabata a birnin Wuhan na kasar Sin wato China, zuwa yanzu haka annobar...
Diyar tsohon mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ta baiwa al’ummar kasar nan mamaki,bayan bude gidan sai da abinci a birnin tarayya Abuja mai suna PIESTA...
A baya-bayan nan ne kudurin dokar da ke neman gyara sashe na 308 na kundin tsarin mulkin kasar nan na 1999, wanda zai baiwa shugabannin majalisun...
A irin wannan rana ta 20 ga watan Fabrairu na shekara ta 2014 tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar Sanusi...
Jim kadan bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a zaben shekarar bara wasu daga cikin magoya bayan Gwamna Ganduje...
Daga Abdullahi Isah A rana irin ta yau hudu ga watan Fabrairu a shekarar dubu biyu da hudu wani hazikin matashi mai suna Mark Elliot Zuckerberg,...