Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta bayyana kaɗuwarta kan ficewar Engr. Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na Kano Bashir Sanata ne ya...
Ɗan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar PDP a zaɓen shekarar 2019 Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilansa na ficewa daga jam’iyya zuwa NNPP. Abba Kabir...
Tsohon dan takarar gwamnan Kano a jami’iyyar PDP a zaben 2019 Abba Kabiru Yusuf ya sanar da komawa sabuwar jami’iyyar NNPPP daga jami’iyyarsa ta PDP. Wannan...
Tun bayan da aka fara kada gangar siyasar tunkarar babban zaben badi a Najeriya, tuni masu neman takara suka fara bayyana aniyar su ta tsayawa takara...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da wasu ƴan majalisar dokokin jihar Cross River su 20 da suka sauya sheƙa daga PDP zuwa...
Jam’iyyar PRP a Najeriya ta ce, yadda ake gudanar da shugabanci a Najeriya da jihohin ta ya sa za ta dawo a zaben shekarar 2023 domin...
Jam’iyyar APC ta kasa ta rantsar da zababben shugaban jam’iyyar na Kano Abdullahi Abbas. An rantsar da Abdullahi Abbas ne a ranar litinin a Abuja jim...
Sakataren yada labaran jami’iyyar PDP a nan Kano Bashir Sanata ya musanta labaran da ke cewa tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na shirin ficewa...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ayyana 25 ga watan Fabrairun 2023 a matsayin ranar zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban hukumar na Farfesa Mahmud...