Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Abdurrasheed Bawa, ya bayyana yadda ya ce, hukumar ta gano yadda wata minista ta sayi...
Kwanaki uku bayan jawabin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi da ke cewa, gwamnatin sa, ta fitar da al’ummar ƙasar nan sama da miliyan goma...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) Abdurrashid Bawa, ya ce, wasu ƴan Najeriya na yawan turo masa da sakonnin barazanar kisa,...
Babban bankin ƙasa (CBN) ya amince Najeriya ta fara buga kuɗi ga ƙasar Gambia. Kudin Gambia dai ana kiranshi da suna ‘Dalasi’. Gwamnan bankin...
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanin Twitter ya rubuto wa Najeriya wasika yana buƙatar da a zauna a teburi don sasanta saɓani da ke tsakanin kasar nan...
Wani rahoto daga ofishin kula da basuka na ƙasa DMO ya ce cikin shekaru 6 da suka gabata, gwamnatin shugaba Buhari ta ciyo bashin dala biliyan...
Ƴan bindiga sun kashe mutane sama da ɗari a ƙasar Burkina Faso. Rahotanni sun ce ƴan bindigar sun kashe mutanen ne a wani ƙauye da...
Cibiyar (CITAD) dake bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma, ta yi kira ga majalisun dokokin tarayya da su dauki matakin gaggawa bisa umarnin gwamnatin tarayya...
Ministan sufuri Rotomi Amechi ya ce, za a fara aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Kaduna a watan gobe na Yuli. Minsitan ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban ƙasa Good Luck Jonathan a fadar Asorok. Rahotanni sun ce tattaunawar shugaba Buhari...